Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta tabbatar da an buɗe asusunta bayyan umarnin da Kwamanda Hisbah Sheikh Aminuddeen Ibrahim Daurawa ya bayar na gaggauta...
Kwamitin tallafawa ilimi na ƙaramar hukumar Maƙarfi a kwanan nan ya karrama biyu daga cikin ‘yan asalin yankin, Farfesa Aisha Abdulƙadir da Farfesa Gausu...
Kimanin matuka Baburan a dai-daita sahu guda 100 Hukumar Hisbah tayi holinsu a shalkwatanta da ke unguwar Sharada, waɗanda suka taka dokar sana’ar daukan...
Mai baiwa gwamnan kano shawara akan kasuwanci Hon. Nura Husaini (president) ya taya Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, murna bisa gaggarumar nasarar da ya...