Murar Tsuntsaye Daga Sunusi K/Na’isa Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da...
Minista Ata Ya Amshi Bakuncin Tsohon kakakin Majalisar Zamfara, Ya Yabawa.. Daga SA K/Na’isa Ƙaramin Ministan ƙasa a ma’aikatar Gidaje da raya Birane, Rt....
Sabuwar Kungiyar ‘Yan Ta’adda ta Bulla A Nijeriya ……Hukumar Sojin Nijeriya sun tabbatar da bullar sabbin ‘yan ta’adar Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan ta’adda mai...
Rigakafin Shan-Inna: Dakta Labaran ya Yabi Ƙananan Hukumomin Ajingi, Gaya, Wudil Daga Wakilinsu Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya nuna...
NAHCON: Abdullahi Saleh Ya Samu Nasarar Tantance Wa A Majalisar Dattawa Don Zama Shugaban Hukumar Daga Sunusi K/Naisa Kwamitin majalisar dattawa mai kula da...