Wasu Ma’aikatun Gwamnati Zasu Sami Sabbin Shugabanni A Kano …Gwamnan Kano ya aika sunayen mutane 6 domin naɗa su kwamishinoni Daga Sunusi K/Naisa Gwamnan...
“Ku Bar Ofisoshi Ko Ku Fuskanci Hukunci,” Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikatan Da Suka Kai Ritaya Daga Sunusi K/Naisa Gwamnatin Jihar Kano ta umarci...
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed Ya Ƙaddamar da Hasken Solar a Dajin Yankari Daga Muazu Hardawa Bauchi Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ta...
NYSC: ADUSTECH Ta Karyata Rahoton Jinkirin Tura Dalibai, 1,763 Sun Samu Gurbi Daga Wakilin mu Jami’ar Aliko Dangote ta Kimiyya da Fasaha (ADUSTECH), Wudil,...
IMAM ABDURRAHMAN DA UWARGIDAN GWAMNAN BAUCHI SUN TAIMAKI MATA KAN INGANTA SANA’AR ROGO Daga Muazu Hardawa Bauchi Babban Sakatare a hukumar jin dadin alhazai...
Rashin Bin Ƙa’idar Gini, Gwamnatin Kano Ta Rusa Dogon Bene A Nassarawa GRA Daga Wakilinmu Sakamakon saɓawa dokokin tsare-tsaren gine-gine da kin bin umarn,...