Wasu Ma’aikatun Gwamnati Zasu Sami Sabbin Shugabanni A Kano
…Gwamnan Kano ya aika sunayen mutane 6 domin naɗa su kwamishinoni
Daga Sunusi K/Naisa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya aike sunayen mutane shida ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da naɗinsu a matsayin sabbin kwamishinoni.
Kwamiti Ya Kama Jabiru Sanda Zage da Kwalaben Kodin 151 a Kano, Ya Fuskanci Hukunci Kotu
Read also: Murtala Garo Zai Bayyana A Majalisar Dokokin Kano Don Tantancewa
Mutanen da aka ake da sunayen su, sun haɗar da Mai ritaya Air Commodore Salisu Yusha’u da Farfesa Sani Lawan da Hon. Muntari Ishaq da Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa da Hon. Idris Garba Mustapha da kuma Ibrahim Namadi Dala.
INEC: Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen Shekarar 2027
Read also: Hukumar Shari’a ta Yi Wa Wasu Alƙalai da Ma’aikata Ritayar dole A Jihar Kano
Majalisar Dokokin Jihar Kano za ta gudanar da aikin tantancewar kafin yanke shawara kan tabbatar da naɗin na su nan bada daɗewa ba.





























Pingback: Ebola Ka Iya Hadasa Ɗage Zaɓen 2027 A Najeriya - The StentorNews Hausa