Labarai Kotu Ta Haramta Wa Tsohuwar Minista Rike Mukami A Nijeriya Daga Abdu Ado Babbar Kotun Tarayya da ke birnin tarayya, Abuja ta haramta wa tsohuwar Ministar Mata da Walwalar Al’umma, Pauline Tallen sake rike... EditorDecember 19, 2023
Labarai NLC Ta Ki Amincewa Da Umarnin Hana Ma’aikata Saka Dogayen Kaya A Neja Daga Abdu Ado Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC), a Jihar Neja ta nuna rashin amincewa da umarnin gwamnan jihar, Umar Muhammad Bago, na hana... EditorDecember 19, 2023
Labarai “Mun Gamsu Bisa Nadin Bashir Diso A Matsayin Akawun Majalisa,” In ji Shugaban Safina Daga Sunusi A. K/Na’isa Al’umar Unguwanin Diso da Sagagi da Lokon Makera da Gwale da Galadanci da kewaye sun nuna gamsuwarsu bisa nada Alh.... EditorDecember 17, 2023
Tsaro An Shiga Firgici Bayan Sabon Harin ‘Yan Bindiga A Zamfara Daga Abdu Ado Wasu ‘yan bindiga sun kai hari hedikwatar Karamar Hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara, inda suka yi ta harbe-harbe. Wani mazaunin garin... EditorDecember 13, 2023
WASANNI Manchester United ta yi karkon kifi agasar zakarun Turai Daga Abdu Ado Manchester United ta yi fice mafi muni a tarihi daga gasar cin kofin zakarun Turai bayan shan kaye a hannun Bayern... EditorDecember 13, 2023
Tsaro Sojoji Sun Kashe Kasurgumin Dan Ta’adda Ali Kachalla Da Wasu Kwamandoji Daga Abdu Ado Jiragen sojin Najeriya sun yi lugudan wuta akan kasurgumin Dan ta’adda Ali Alhaji Alheri, da makarrabansa, da suka hadar da yaran... EditorDecember 12, 2023
WASANNI Ronaldo Ya Ce Yana Da Tabbas Na Kara Cin kwallaye a 2023 Daga Abdu Ado Ronaldo ya ci kwallonsa ta 50 a bana a lokacin da kungiyar Al Nassr take fafatawa da Al Shabab inda aka... EditorDecember 12, 2023
WASANNI Osimhen Ya Zama Gwarzon Dan Kwallon Afirka na 2023 Dan wasan tawagar Najeriya, Victor Osimhen ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafar Afirka na 2023. Dan wasan Super Eagles ya lashe kyautar a... EditorDecember 12, 2023
Labarai Sabbin Ma’aikatan da aka dakatar da basu albashi sun Koka Da Mawuyacin halin da Suke Ciki Ma’aikatan da aka dakatar daga karbar albashi bayan shudewar gwamnatin Ganduje sun koka wa gwamnatin Abba Kabir Yusuf da ya cika musu alkawari kamar... EditorDecember 11, 2023
Labarai Gwamnatin Buhari Ta Bar Bashin Naira Tiriliyan 1.5 a ma’aikatar Ayyuka Daga Abdu Ado Umahi ya ce ma’aikatar ta kafa kwamitoci shida saboda yankunan siyasa shida na kasar nan domin tantance basukan da ‘yan... EditorDecember 11, 2023
Labarai ECOWAS ta gindaya sharuda na cire wa Nijar takunkumi Daga Abdu Ado ECOWAS ta ce idan sojojin Nijar suka gaza bin ka’idojin da shugabannin kasashen uku da ke kwamitin suka ba su,... EditorDecember 11, 2023
Labarai Sanatoci Sun Bada Gudun mawar Naira Miliyan 109 Ga Wadanda Harin Bom ya shafa a kaduna Sanatocin Najeriya gaba dayansu 109, sun ba da albashinsu na watan Disamba ga mutanen da harin bom da jirgin soji ya samu a wurin... EditorDecember 10, 2023
Labarai Asirin Wani Matashi Ya Tonu Lokacin Da Yake Lalata Da Zakara Yan sanda a jihar Adamawa sun ram da wani matashi dan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin Viniklang a karamar hukumar Girei, bisa... EditorDecember 8, 2023
SHARHIN ADITA HARIN JIRGIN SOJI A TUDUN BIRI: KUSKURE KO GANGANCI ? Daga Adita Bincike ya nuna cewa, tun lokacin da Arewa maso gabas da Arewa maso yamma suka sami kansu a rikice- rikice daban-dabam, kama... EditorDecember 8, 2023
RA'AYI Wacce Matatar Man Fetur Ce a Fatakwal za ta Fara aiki a Watan Disamba: Tsohuwar ko Sabuwar ko Kuma Duka? Daga Usman Bello Kwanan nan Gwamnatin Tarayya ta furta cewa a watan Disamba na wannan shekara matatar man fetur da ke Jihar Fatakwal za... EditorDecember 8, 2023
Labarai Da Dumi-Dumi: Gwmna Abba Ya Daga Likafar Kakakinsa Da Sabin Nade-Nade Daga Abdu Adamu Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya daga likkafar Mai magana da yawunsa Sanusi Bature Dawakin Tofa daga babban Sakataren yada... EditorDecember 7, 2023
Tsaro Shalkwatar Tsaron Nigeriya Ta Bara Kan Harin Kaduna Shalkwatar tsaron Najeriya ta bayyana harin jirgi maras matuƙi na baya-bayan nan da aka kai Tudun Biri a jihar Kaduna wanda ya halaka mutum... EditorDecember 5, 2023
Labarai Mutum 85 Harin Jirgi Maras Matuƙi a Kaduna Ya Hallaka Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kaduna ta ce aƙalla mutum 85 ne, kawo yanzu, aka tabbatar sun mutu a harin da aka... EditorDecember 5, 2023
Labarai Auren Gata: Laya Ta Yi Kyan Rufi Hukumar Hisbah a jihar Kano, ta ce ta fara samun kyawawan sakamako tun daga lokacin da ta yi bikin “Auren Gata” na maza da... EditorDecember 3, 2023
Labarai Yadda Wani Dattijo ‘Dan Shakara 60 Ya Shiga Jami’a, Ya Kammala da Sakamako Mafi Kyau A wani abu da ba a saba ganin irinsa ba, wani tsoho mai kimanin shekaru 60 ya shiga jami’a bayan da ya yi ritaya... EditorNovember 27, 2023