Al’ummar Unguwar Lokon Makera A Kano Sun Koka da Kamfar Wutar Lantarki Daga Sunusi K/Na’isa Mazauna unguwar Lokon Makera a yankin karamar hukumar Gwale...
Iftula’i: Mata biyu sun haɗu da ajalisnsu sakamakon Faɗawa Kudiddifi A Kano Hukumar kashe gobara ta jihar Kano dake Arewacin Najeriya, ta tabbatar da...
Gwamnatin Tarayya Haɗin Gwiwa da Bauchi Sun Samar da Motocin Daukar Marasa Lafiya Kyauta Daga Muazu Hardawa, Bauchi Ganin yadda majinyata marasa karfi ke...
An Yi Jana’izar Hanshakin Basarake Galadiman Kano Abbas Sunusi Innalillahi Waina Ilahil Raji’un, A yau Laraba 2 ga watan Afrilu,2025 Kano da Kanawa da...
Innalillahi Waina Ilahil Raji’un Allah ya karbi ran Galadiman Kano Abbas Sunusi. Allah yai wa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi rasuwa a daren jiya....
Gidauniyar Dangote Ta Kaddamar Da Rabon Abinci Na Naira Biliyan 16 Ga Talakawan Nijeriya Daga Sunusi Kofarnaisa Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na...
Ramadan Daga Sunusi Kofarnaisa Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Yusuf ya baiwa wasu daga cikin kungiyoyin Yan jaridu tallafin shinkafa buhu 450 Alfijir labarai...
KUNGIYAR AfriHub TA JAGORANCI BIKIN RANAR MATA TA DUNIYA A BAUCHI Daga Muazu Hardawa, Bauchi Kasancewar majalisar ɗinkin duniya ta ware kowace ranar 8...