Sarkin Musilmai Abubakar Sa’ad Ya tabbatar da ganin watan Shawwal
A jawabin da ya gabatar ga kafofin yada labarai Mai alfarma Sarkin Musilmai ya sanar da ganin jijirin watan Shawwal a Nijeriya.
Read also: Wasu Ma’aikatun Gwamnati Zasu Sami Sabbin Shugabanni A Kano
Read also: Sahihin Labari Ke Tabbatar Da Amincewar Jama’a, Ba Gaggawar Wallafa Ba- Shugaban NUJ
Read also: JAMB ta Dakatar Da Karatun Digirin Haɗaka Tsakanin Jam’i’o’i da Kwalejojin Ilimi A Najeriya
Sarkin ya tabbatar da ganin watan a garin Dutse da Borno da Arugungu da wasu sassa da ke fadin kasar don haka za a gudanar da Sallah Edi a ranar Lahadi.
Wanna sanarwa takore labarurukan da suka gabata na rashin ganin watan da wasu kafofin yada labarai suka bayyana.
RFi Hausa



























