Jita-Jitar Juyin Mulki Ba Gaskiya Bane Kuma Makirci Ne — Shelkwatar Tsaro By Sunusi K/Na’isa Shelkwatar Tsaron Najeriya ta ƙaryata rahoto da ke yawo...
MAJALISAR DOKOKIN JIHAR BAUCHI TA SAURARI RA’AYOYIN JAMA’A GAME DA KIRKIRO SABBIN MASARAUTU Daga Muazu Hardawa, Bauchi Majalisar dokokin jihar Bauchi ta shirya zama...
Gwamnatin Kano Ta Yaba da Nadin Shugabannin Gidajen Rediyo Bisa Cancanta Daga Sunusi K/Na’isa Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta...
BANKWANA GA MARIGAYI HAZIKIN ‘DAN JARIDA, KWAMARED ALIYU ABUBAKAR GETSO: RAYUWA TA HIDDIMA, TAWALI’U DA SADAUKARWA Daga Sunusi A. Kofar Na’isa Inna lillahi Wa...
Sabbin Kwamishinoni Sun Karbi Rantsuwar Kama Aiki A Kano Daga Sunusi K/Na’isa Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabbin Kwamishinoni tare...
…Ya kamata a binkici masu baiwa Gwamna Shawara kan harkokin tsaro Murtala Iliyasu Ayagi (Ph.D.) Ƙin halartar da Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano...
Bauchi Daga Muazu Hardawa, Bauchi Ganin yadda ƙabilar Fulani ke fiskantar ƙalubale da dama game da zamantakewa da tattalin arziki da tsaro a Najeriya,...
Dambatta Ta Ba Sabbin Malamai Tallafin Naira Miliyan Ɗaya Daga Tasi’u Jibo Dawanau Majalisar Ƙaramar Hukumar Dambatta ta bada tallafin Naira Miliyan Ɗaya (₦1,000,000)...