Daga Sunusi K/Na’isa A taimaka da yaɗa Labarin Shugaban ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya, Dakta Tope Osundara, ya bada sanarwar janye yajin...
Ranar Takuttaha: Rana ce ta Yawaita Adduo’i da Salati Ga Fiyayyen Halitta S.A.W- Shugaban Karamar Hukumar Dambatta. Uba Abdullahi An bayyana ranar bikin Takuttaha...
Shugaban Burkina Faso ya kori Jami’ar Majalisar Dinkin Duniya Carol daga ƙasar Dada Sunusi K/Na’isa Ƙasar Burkina Faso ƙarƙashin jagoranci Ibrahim Tarore ta kori...
Ma’adanai Daga Sunusi K/Na’isa Hukumar rundunar ‘yan sanda Najeriya ta ce hada-hadar harkar haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba ita ce ummul-abaisun rura wutar...
Tsofaffun Kansilolin APC Sun Yi Zanga-zangar Barranta Kansu Da Maganganun Shugaban APC Kano Abdullahi Abbas Daga Sunusi K/Na’isa Shugaban kungiyar tsofaffun kansilolin Jam’iyyar APC...
Karshen Tukatuki Tuk: Kwamishina Sufuri Namadi Ya Ajiye Aiki Sakamakon Badaƙalar Belin Mai Sayar Da Kwaya Daga Sunusi K/Na’isa Kwamishina Sufuri na jihar Kano...