Kimanin matuka Baburan a dai-daita sahu guda 100 Hukumar Hisbah tayi holinsu a shalkwatanta da ke unguwar Sharada, waɗanda suka taka dokar sana’ar daukan...
Mai baiwa gwamnan kano shawara akan kasuwanci Hon. Nura Husaini (president) ya taya Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, murna bisa gaggarumar nasarar da ya...
Zabbabun Kansilolin na Karamar Hukumar Bunkure da Gidauniyar kiwan lafiya sun karrama Karamar Ministar Babban birnin taraya Abuja Dr. Mariya Mahmoud Bunkure bisa kwazonta...
Jami’en Hukumar Yaki da masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati EFCC sun mamaye babban rukunin kamfanonin Dangote da ke jihar Legas. Binciken ya fara...
Jagoran gwamnatin jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewar sun yi fada da Sakataren Gwamnatin Jiha, Dr. Baffa Abdullahi...