Daga Wakilinmu Ƙungiyar ci gaban unguwar Hotoro a yankin Ƙaramar Hukumar Nassarawa wato HONIA ta tallafawa marayu da gajiyayyu da kayan abinci da kuma...
….Ana ta zanga-zanga a ginin majalisar dokokin Amurka kan kin kudurin Shugaban kamfanin shafin sada zumunta da muhawara na TikTok ya ce, kamfanin zai...
Daga Wakilinmu Wani Matashi ɗan shekaru 27 mai suna Chinalu Ogbonna, ana zarginsa da hallaka mahaifinsa, Maduka Ogbonna, ya kuma ƙwaƙule idonsa na hagun....
Daga Wakilinmu Mai Martaba Sarkin Rano Ambasada Kabiru Muhammad Inuwa, ya bada umarnin faɗaɗa bincike tun bayan gano wata bindiga kirar AK-47 a cikin...
Daga wakilinmu Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya fallasa gwamnonin jihohi, inda ya bayyana cewa kowanen su ya karbi naira bilyan 30 daga...
Daga Wakilinmu Binciken UNICEF ya nuna cewa a ƙalla yaro ɗaya kan rasu a kullum sanadiyar rashin tsaftattacen makewayi a Africa. Wakiliyar Asusun Tallafawa...
Daga Wakilinmu Wata ƙungiya mai suna Inuwar Masarautar Bichi da ke jihar Kano ta gargadi majalisar dokokin jihar kan batun yunƙurin rushe sabbin Masarautu...