Ana cikiyar wata Dattijuwa da ta ɓata mai suna Zainabu ta fita daga gida a garin WAILARI dake ƙaramar hukumar kumbotso, kwana uku da suka gabata tun ranar juma’a 23/02/2024 amma ba a sameta ba.
Zainabu mai shekaru 80, wankar tarwaɗa ce, ta ɓata tana sanye da atamfa yalo (yelow) da baƙin mayafi. Idan an ganta, don Allah a taimaka a kaita gidan Maiunguwar Wailari ko a kira waɗanan wayar: 08065531062 ko 08034833744
Read also: SHUGABAN MUSLIM UMMAH NA KASA PROF. MOHAMMED BABANGIDA GAMAWA YA GODEWA JIHOHIN BAUCHI DA YOBE
Read also: “Babu Wani Dalilin da Zai Sa Na Yi APC”, Wanna Wasan Fulani Ne da Kanuri – Sule Lamido
Read also: Ingila Za Ta Haramta wa Dalibai Amfani da Wayoyin Hannu a Makarantu




























