Connect with us

Hi, what are you looking for?

Labarai

Sojojin Najeriya sun Hallaka ‘Yan Ta’adda 60 a Borno

Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun Hallaka ‘Yan Ta’adda 60 a Borno

By Sunusi K/Na’isa

Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda kimanin sittin ne a asubahin ranar juma,ar nan, a yankin Bita, jihar Borno dake gabashin Najeriya.

Rundunar sojin najeriya ta sanar da haka a yau juma’a, a shafinta na sada zumunta na X.

A Iya Karanta Wanna:Iftula’i: Bafadan Sarki ya rasa ransa a ƙoƙarin hana hawa doki a Jigawa

A cewar rundunar dakarun hadin gwiwar ‘Operation Hadin Kai’ ne suka kai wani shiryayyen farmaki ta sama da kuma ta kasa a lokaci guda, a maboyar ‘yan ta’adda dake Bita a yau Juma’a da Asuba.

” Farmakin ya yi sanadiyar mutuwar ‘yan ta’adda sama sittin baya ga waɗanda suka sami muggan raunika.”

A Iya Karanta Wanna:DA ƊUMI-ƊUMI: Wasu Fusatattun matasa sun kashe DPO ‘Yan Sanda har lahira a Kano

Ko a farkon makon nan ma rundunar sojin najeriya ta sanar da cewar ta hallaka wasu mayaƙan Boko Haram da na ISWAP a ƙaramar hukumar Marte.

A Iya Karanta Wanna:Dokar hana bayyana tsiraici: Ibrahim Traore ya sanya biyan tarar Miliyan 2 da ɗauri na dindindin ga wacce aka kama

Sannan ta bayyana cewar a yayin arangamar jami’anta biyu sun rasu.

Tsokaci: domin samun sahihan labarai a yanz-yanzu sai ku nemi wannan kafar sadarwa ta STENTORNEWS ko a facebook ko Instagram ko whatsapp.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

Lafiya

Daga Dr. Sunusi U. Na’ibi Yadda mutum ke wanke baki da kuma irin burushin da yake amfani da shi suna iya canza lafiyar baki...

Noma da Kiwo

DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA (2) Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3)...

Noma da Kiwo

Dabarun kiwan kaji a lokacin yanayi na sanyi Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3) Sau...

Kano

Gwamnatin Kano Ta ƘirƘiri Sabon Tsarin Biyan Fansho da Giratuti Ta Intanet Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman na...