Sojoji Sun Kifar da Gwamnatin Shugaba Ƙasar Benin Patrice Talon
Daga Edita
Read also: Sojoji Sun Lakume Manyan Kwamandojin Bello Turji Guda 7, Da Sauran Yaransa 24
Sojoji a Jamhuriyar Benin sun sanar da yin juyin mulki a ranar Lahadi, inda suka tsige Shugaba Patrice Talon.
Sojojin sun sanar da Laftanal Kanal Tigri Pascal a matsayin sabon shugaban soji a ƙasar.
Read also: Hafsan Sojoji Burtai Ya Kai da Kyar Sakamakon Harin ‘Yan Boko Haram A Borno
Rundunar Ƴan sanda ta Hana Goyo a Babur a Kano
France24 ta ruwaito, sojoji ƙarƙashin jagorancin Laftanar Kanar Pascal Tigri sun karɓe iko da tashar talabijin ta ƙasa, suka kuma bayyana cewa sun “hambarar da Talon daga mulki.”
Read also: Sojoji Sun Daƙile Hari Yan Bindiga A Kano
Ka Daina Siyasartar Da Harakar Tsaro, Barau Jibrin Ya Gargaɗi Gwamna Kano
Har yanzu dai ana ci gaba da sa ido don samun cikakken ƙarin bayani a nan gaba.




























