Daga Abdul M. Hotoro
Duk likita daya na duba marasa lafiya 21,000 a jihar jigawa inji kungiyar likitoci ta kasa (NMA).
Read also: Gwamnatin Tarayya Haɗin Gwiwa da Bauchi Sun Samar da Motocin Daukar Marasa Lafiya Kyauta
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar jigawa ta koka kan yadda tace duk likita daya na duba marasa lafiya 21,000 sakamakon karancinsu.
Read also: Ranar Shanyewar Barin Jiki Ta Duniya: Ko Me Ke Kawo Cutar?
Wannan na fitowa daga bakin shugaban kungiyar na jigawa Dr. Aminu Abdullahi yace sakamakon ficewar likitocin jihar da aiki zuwa kasashen ketare da kuma rashin daukar aiki ga jami‘an lafiyar.
Read also: Kwamishina Lafiya Ya Magantu, Yadda Suka Sami Kasuwancin Magunguna A Kano
Haka zalika ya roki gwanatin jihar data mai yiwuwa wajen ganin magance matsalar.
AMH-AMINIYA.



























