Daga Abdul M Hotoro
Yauce ranar masu larurar shanyewar barin jiki, An zayyana alamomi da suke janyo lalura shanye barin jiki wadda ake kira(paralesis)a tuance da kuma hanyoyi kariya daga samun larurar.
Read also: Ko Ka San Burushin Wanke Haƙora Na Iya Tasiri Ga Lafiyar Baki Da Jikin Dan Adam?
Read also: Gwamnatin Tarayya Haɗin Gwiwa da Bauchi Sun Samar da Motocin Daukar Marasa Lafiya Kyauta
Dakta Anisa Ambursa, ta zayyana hakan yayin hirarta da kafar yada labarai ta BBC a yau 28 oktoba da take zama ranar masu lalurar da hukumar lafiya ta duniya ta ware domin wayar da kan al’umma don rage faruwar larurar.
Read also: Kwamishina Lafiya Ya Magantu, Yadda Suka Sami Kasuwancin Magunguna A Kano
Likita Ambursa ta labarta cewa sakamakon dake sawa mutum ya samu lalurar shine.
“yayin da hanyoyin jini suka toshe jini baya samun zuwa ga sassan jiki musamman ga kwakwalwa kan janyo hakan, haka zalika tafi kama maza musamman masu shekaru kuma kanana Kan samu kaso daya cikin dubu wato mutum 1,000 wanda ya nuna cewa yana karuwa zuwa yanzu”
Ta kara da cewa al-ummah su rage tunani dakuma rage yawan shan kwayoyi hana haihuwa ga mata.




























