Babbar Kotun Tarayya Abuja ta yanke hukunci ga wanda ya kitsa munanan hare-hare a Kano
By Edita
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara munanan hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano a watan Janairun shekara 2012.
Read also: Shugaban Hukumar KAROTA Ya Karɓi Baƙuncin Shugabannin Hukumar Kashe Gobara Ta Tarayya, Reshen Kano.
Mai shari’a Justice Emeka Nwite ya yanke wa Hussaini Isma’ila da aka fi sani da Mai Tangaran hukuncin ne bayan ya amasa tuhume-tuhumen da Hukumar Tsaron Farin kaya ta DSS ta gabatar a kansa.
Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mata Biyar A Shanono
Read also: Iftula’i: Barayin Waya Sun Kashe Wani Haziƙin Ma’aikacin Jami’ar Northwest a Kano
Mai shari’ar ya bayyana cewa hukuncin zai fara aiki ne tun daga lokacin da aka kama shi a 2017.
Kano Online Media Chapel ta yabawa kamfanonin Dala Food Nig da POP Cola
Read also: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3, Gami Da Garkuwa Da Wasu A Kano
Idan za a tuna a watan Janairun shekara 2012 aka kai wasu munanen hare-hare a jihar Kano wanda yai sanadiyar mutuwar mutane masu yawa da jikkata daruruwa.
TRT Hausa





























Pingback: Kotun Tarayya a Gombe Ta Soke Zaben da Aka Yiwa Farfesa Isa Ali Pantami - The StentorNews Hausa