Connect with us

Hi, what are you looking for?

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Amince Da Sauyawa Daraktoci Da Ma’aji Na Kanana Hukumomi 44 Guraran Aiki

DG Abdulsalam
DG Abdulsalam

Babban Jami’in Hulda Da Jama’a na Ma’aikatar Kananan Hukumomi, Malam Dahiru Lawan Kofar Wambai Ne ya sanarwa da manema labarai ciki har da jaridar The STENTORNEWS.

Sunayen Daraktocin mulki (D P M) da Kananan Hukumomin:

(1) Ali Faragai – Dawakin kudu

(2) Abdullah gwarzo – Fagge

(3) Fatima Adamu – Warawa

(4) Muhd A. Doguwa – Tudun Wada

(5) Ubale Magaji – Gwarzo

(6) Tijjani Sa’ad – Rano

(7) Amin Bello – Karaye

(8) Kabir Sani – Kiru

(9) Nazifi Ado – Gabasawa

(10) Binta Abdullahi – Dala

(11) Aminu Durumin iya – Gezawa

(12) Aminu Sharif – Rimin Gado

(13) Nura Y. Isa – Tofa

(14) Bello Abdullahi – Ajingi

(15) Lirwan yusif – Shanono

(16) Auwal makama – Nassarawa

(17) Baffa Bello – Minjibir

(18) Auwal Malami – Madobi

(19) Usman Kibiya – Bunkure

(20) Musa Maitama – Dawakin Tofa

(21) Umar Kabara – Kumbotso

(22) Auwal Ado – Tsanyawa

(23) Sa’idu Tafida – Rogo

(24) Ibrahim Kibiya – Bebeji

(25) Rufai Muhd – Doguwa

(26) Ado Hamid Bayero – Garko

(27) Sabo Muhd – Kura

(28) Sama’ila T. Gaya – Wudil

(29) Ibrahim Barwa – Dan Batta

(30) Ubale Lakwaya – Takai

(31) Ibrahim Danlami – Gaya

(32) Umar Muhd – Makoda

(33) Bashir M. Muhd – Albasu

(34) Munzali Alhasan – Ungogo

(35) Rabi’u M. Rabi’u – Kano Municipal

(36) Abdulrashid Yaro – Kunci

(37) Mahmud Faruk – Bichi

(38) Abdulkadir Arabi – Tarauni

(39) Adam Mahmud – Kabo

(40) Mustapha Uba – Sumaila

(41) Injiniya Sabo Yalwa – Bagwai

(42) Danjuma Zubair – Gwale

(43) Kabir Lakwaya – Kibiya

(44) Auwal Sabo – Garin Malam

Sunayen Ma’aji (Treasure) da Kananan Hukumomin 44:

(1) Bello H. DZ – Minjibir

(2) Bashir Datti – Takai

(3) Farouk Umar – Gaya

(4) Rabi’u I. Adam – Tsanyawa

(5) Ibrahim Dan Guda – Makoda

(6) Aminu Musa Saje – Kumbotso

(7) Muktar Dangora – Gwale

(8) Bello Rufai Gaya – Dala

(9) Mudassir Adamu – Tarauni

(10) Nazifi I. Muhd – Dawakin Kudu

(11) Abdullahi S. Getso – Karaye

(12) Isah Garba – Bunkure

(13) Mahraz Yusuf – Rogo

(14) Sarki kurawa – Dawakin Tofa

(15) Mukhtar Magashi – Ungogo

(16) Yusif Ahmad – Kabo

(17) Salis A. Aliyu – Shanono

(18) Salis A. Muktar – Wudil

(19) Nura Danladi – Gabasawa

(20) Ahmad Baba – Bichi

(21) Abdullahi A. Usman – Kiru

(22) Habibu Ladan – Albasu

(23) Basiru kabagiwa – Tofa

(24) Ibrahim S. Zubair – Rano

(25) Lawan Isah – Warawa

(26) Balarabe Yusif – Kura

(27) Jamil N. Bichi – Nasarawa

(28) Tukur Shanono – Bagwai

(29) Sani M. Garba – Doguwa

(30) Bello B. Dan batta – Fagge

(31) Shehu Hassan Kano – Municipal

(32) Ado M Gadanya – Kibiya

(33) Jamil Ibrahim – Ajingi

(34) Mustapha Yau – Gwarzo

(35) Mahmud S. Ahmad – Garin Malam

(36) Abdulrazak Hamis – Rimin Gado

(37) Lawan A. Gwarzo – Madobi

(38) Murtala Muhd – Gezawa

(39) Garba Mamuda – Dan Batta

(40) Bello H. Tofa – Garko

(41) Kabir Kawo – Sumaila

(42) Zilai S. Usman – Bebeji

(43) Abdullahi M. Ma’aji Kunci

(44) Abdullahi M. Wudil – Tudun Wada.

 

 

 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

Lafiya

Daga Dr. Sunusi U. Na’ibi Yadda mutum ke wanke baki da kuma irin burushin da yake amfani da shi suna iya canza lafiyar baki...

Noma da Kiwo

DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA (2) Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3)...

Noma da Kiwo

Dabarun kiwan kaji a lokacin yanayi na sanyi Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3) Sau...

Kano

Gwamnatin Kano Ta ƘirƘiri Sabon Tsarin Biyan Fansho da Giratuti Ta Intanet Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman na...