Daga Abdul Hotoro
Matatar man fetur ta kaduna zata fara aiki nan da shekara mai zuwa 2024 kamar yadda ministan albarkatun man Heineken Lokpobiri Nigeria ya tabbatar.
Ministan ya bayyana haka ne lokacin ziyarar da ya kai matatar ta Kaduna domin bane wa kansa yadda aikin gyaran ke tafiya.
Read also: ASUU Ta Janye Yajin Aiki, Bayan Gwamnatin Tarayya Ta Biya Buƙatar Su
Lokpobiri ya bayyana gamsuwarsa da yanayin tafiyar aikin, wanda ya ce ya yi nisa sosai, kuma yana da kwarin gwiwa za a kammala kuma matatar ta ci gaba da aiki kafin karshen shekarar 2024.
Read also: Matashi Mai Shekara 24 Ya Kashe Mahaifinsa A Bauchi
Kana ya kara da cewa gwamnatin Tarayyah zata dinga sanya ido kan yadda aiki ke gudan don ganin ba‘a sami tangardaba
-AMH-AMINIYA



























