Ana cikiyar wata Dattijuwa da ta ɓata mai suna Zainabu ta fita daga gida a garin WAILARI dake ƙaramar hukumar kumbotso, kwana uku da suka gabata tun ranar juma’a 23/02/2024 amma ba a sameta ba.
Zainabu mai shekaru 80, wankar tarwaɗa ce, ta ɓata tana sanye da atamfa yalo (yelow) da baƙin mayafi. Idan an ganta, don Allah a taimaka a kaita gidan Maiunguwar Wailari ko a kira waɗanan wayar: 08065531062 ko 08034833744
Read also: Wasu Ma’aikatun Gwamnati Zasu Sami Sabbin Shugabanni A Kano
Read also: Matashi Mai Shekara 24 Ya Kashe Mahaifinsa A Bauchi
Read also: “Babu Wani Dalilin da Zai Sa Na Yi APC”, Wanna Wasan Fulani Ne da Kanuri – Sule Lamido




























