WADANNAN SUNE SUNAYEN YAN WASAN JAHAR KANO 22 DA SUKA RASU A HADARIN MOTA A DAKATSALLE
Daga Sunusi K/Na’isa
Read also: “Ku Bar Ofisoshi Ko Ku Fuskanci Hukunci,” Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikatan Da Suka Kai Ritaya
Cikin wadanda suka rasu akwai direbobi, likitoci, masu horaswa da sakatarorinsu da kuma ‘yan wasa waɗanda suke a ɓangaren wasan Kickboxing da Wrestling.
1. Abdurrahman Muhd
2. Abdul’aziz Auwalu
3. Nasiru Adam
4. Ibrahim Salisu
5. Bashir Bello (Yar gaya)
6. Imamumalik Umar
7. Bilal Salisu (Jegus Photography)
8. Ashiru Shu’aibu
9. Abdussamad Rabiu
10. Abubakar Isma’il Yakubu
11. Bello Muhd
12. Usaini Garba
13. Isah Usman Aliyu
14. Isah Ibrahim
15. Abdullahi Saleh Trigger
16. Nasiru Abdullahi
17. Aminu Muhammad
18. Shehu Saidu
19. Usman Muhammad
20. Sani Yusuf
21. Muhammad Aminu (Alaja)
22. Hamal Dahiru
Read also: Tsohon ma’aikacin gidan rediyo Kano, Malam Ali Sufi Utai, ya rasu
Idan za a tuna a ranar Asabar ta wanna makon muka wayi gari da samun labarin iftula’i na haɗarin motar ‘yan wasa da suka dawo daga wasa na ƙasa a jihar Ogun wand yai sanadiyyar mutuwar mutane 22 wasu kuma suka sami raunuka.
Tuni gwamantin tarayya da jihohi da shugabanni da bam-daban suke mika ta’aziya ga gwamnatin Kano da al’ummar jihar Kano da musilmi baki ɗaya bisa wannan mummuna haɗari da ya faru a jihar Kano.
Read also: Mutane 12 Sun Hallaka A Yayin Da Wasu Suka Jikkata A Haɗarin Mota A Kano
Allah Ya jikansu da gafara.
(SSR MYSD)



























