Labari Cikin Hotuna: Ƴan kasuwar Magani Dake Jihar Kano Suna Gudanar da zanga-zangar lumana a fadar gwamnatin jihar.
Read also: Hukumar Shari’a ta Yi Wa Wasu Alƙalai da Ma’aikata Ritayar dole A Jihar Kano
Ana ganin zanga-zangar na da nasaba da tashin kasuwar da akai daga kasuwar Abubakar Rimi zuwa Ɗangwaro, wanda har kotu ta umarci ƴan kasuwar da su bi umarni don komawa wacca kasuwa.

Read also: Wasu Ma’aikatun Gwamnati Zasu Sami Sabbin Shugabanni A Kano


Read also: Karo na Biyu: Kimanin Kayan Abinci na Sama da Naira miliyan 42 aka Rabawa Kungiyoyi a jihar Kano





























