Connect with us

Hi, what are you looking for?

Kotu

Da Dumi-Dumi: Kotun Daukaka Kara Ta Soke Nasarar Musa Iliyasu Kwankwa

P1
P1

Kotun Daukaka Kara dake zamanta a Abuja ta soke Nasarar Musa Iliyasu Kwankwaso na jam’iyar APC tare da tabbatar da nasarar Yusuf Umar Datti na jam’iyar NNPP a zaben Dan Majalisar tarayya mai wakiltar Kura/Madobi/Garin-Malam.

Kotun karkashin jagorancin Justis Tunde Oyebamiji Awotoye ta tabbatar da nasarar Yusuf Datti tana mai cewa kotun kararrakin zaben ta yi kuskuren kirga lokacin da Datti ya ajiye aikin tare da yin kuskure a kidayar lokacin da akayi zaben faidda gwani na jam’iyar NNPP ko kuma fitar da Dan takarar.

Ta kuma ce kotu bata da hurumi a maganar kasancewa mutum Dan jam’iya ne ko akasin hakan matukar ba rikici ne na cikin gida ba a gaban ta ba.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

Lafiya

Daga Dr. Sunusi U. Na’ibi Yadda mutum ke wanke baki da kuma irin burushin da yake amfani da shi suna iya canza lafiyar baki...

Noma da Kiwo

DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA (2) Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3)...

Noma da Kiwo

Dabarun kiwan kaji a lokacin yanayi na sanyi Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3) Sau...

Kano

Gwamnatin Kano Ta ƘirƘiri Sabon Tsarin Biyan Fansho da Giratuti Ta Intanet Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman na...