Kotu Kotun Koli Ta tabbatar Wa Da Abba Kabir Yusuf Kujera Sa Kotun Kuli ta tabbatar wa da Gwamna Abba Kabir Yusuf kujerar sa. Kotun ta mayar wa da NNPP kuri’u Dubu165 da tribunal ta ciremata. EditorJanuary 12, 2024
Kotu Kotun Kolin Nijeriya: Yau za ta yanke hukunci kan zabukan gwamnonin jihohi bakwai Daga Abdu Ado Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tsaurara matakan tsaro a wasu jihohi da suka hada da Kano da Zamfara da Filato a... EditorJanuary 12, 2024
Kotu Kotun Ƙoli Ta Kammala Sauraron Ƙarar Zaɓen Kano, Za Ta Sanar Da Ranar Yanke Hukunci Daga Abdu Ado A yau Alhamis 21, ga watan Disambar 2023, Kotun kolin Nijeriya da ke Abuja ta fara sauraren karar zaben gwamnan Kano... EditorDecember 21, 2023
Kotu Kotu ta Dakatar da Kugiyoyin Kwadago Gudanar da Yajin Aiki Kotun ɗa’ar ma’aikata ta dakatar da gamayyar kungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka daura a niyyar yi a... EditorNovember 10, 2023
Kotu Da Dumi-Dumi: Kotun Daukaka Kara Ta Soke Nasarar Musa Iliyasu Kwankwa Kotun Daukaka Kara dake zamanta a Abuja ta soke Nasarar Musa Iliyasu Kwankwaso na jam’iyar APC tare da tabbatar da nasarar Yusuf Umar Datti... EditorNovember 6, 2023