Connect with us

Hi, what are you looking for?

Labarai

Asirin Wani Matashi Ya Tonu Lokacin Da Yake Lalata Da Zakara

Lawali
Lawali

Yan sanda a jihar Adamawa sun ram da wani matashi dan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin Viniklang a karamar hukumar Girei, bisa zargin aikata laifin yin lalata da zakara.

Kafar yada labarai ta Alfijir labarai ta rawaito cewa dubun matashin ta cika ne biyo bayan korafin da wata mata Esther Dimas da ke zaune a Viniklang ta yi wa ‘yan sanda, bayan ta kama wanda ake zargi da aikata laifin.
Lokacin da aka yi masa tambayoyi, Lawali, wanda ake zargin ya kara bayyana cewa gaskiya ne yayi lalata da zakara, amma bai iya bayar da dalilan da ya sa ya aikata haka ba.

Da yake tabbatar da kamun ga manema labarai, Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Sulaiman Nguroje, ya ce kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Afolabi Babatola, ya nuna damuwarsa da wanna a bin takaici inda ya bayar da umarnin a gudanar da bincike na gaskiya kan lamarin.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

Lafiya

Daga Dr. Sunusi U. Na’ibi Yadda mutum ke wanke baki da kuma irin burushin da yake amfani da shi suna iya canza lafiyar baki...

Noma da Kiwo

DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA (2) Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3)...

Noma da Kiwo

Dabarun kiwan kaji a lokacin yanayi na sanyi Daga Yazid Sunusi YahayaRead also: DABARUN KIWON KAJI CIKIN YANAYIN SANYI KASHI NA UKU (3) Sau...

Kano

Gwamnatin Kano Ta ƘirƘiri Sabon Tsarin Biyan Fansho da Giratuti Ta Intanet Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman na...