Kotun karkashin jagorancin Justis Tunde Oyebamiji Awotoye ta tabbatar da nasarar Yusuf Datti tana mai cewa kotun kararrakin zaben ta yi kuskuren kirga lokacin da Datti ya ajiye aikin tare da yin kuskure a kidayar lokacin da akayi zaben faidda gwani na jam’iyar NNPP ko kuma fitar da Dan takarar.
Read also: Kotun Kano Ta Yanke Wa Mutum Biyu Hukuncin Kisa Sau Bakwai Kowanne Saboda Kashe Mace Da Yara Shida
Read also: Kotun Koli Ta tabbatar Wa Da Abba Kabir Yusuf Kujera Sa
Read also: Kotun Tarayya a Gombe Ta Soke Zaben da Aka Yiwa Farfesa Isa Ali Pantami
Ta kuma ce kotu bata da hurumi a maganar kasancewa mutum Dan jam’iya ne ko akasin hakan matukar ba rikici ne na cikin gida ba a gaban ta ba.




























