Innalillahi Waina Ilahil Raji’un Allah ya karbi ran Galadiman Kano Abbas Sunusi.
Allah yai wa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi rasuwa a daren jiya.
Read also: Tsohon ma’aikacin gidan rediyo Kano, Malam Ali Sufi Utai, ya rasu
Wata majiya Mai tushe da ta sanarwa da SolceBase ta ce Galadiman ya rasu a Daren jiya Talata.
Read also: Rashin Bin Ƙa’idar Gini, Gwamnatin Kano Ta Rusa Dogon Bene A Nassarawa GRA
Marigayi Alhaji Abbas Sunusi mafi dalewa a cikin masu rike da sarauta a gidan Dabo, shi ne mahaifi ga Shugaban jamiyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas.
Sauran bayanai za su zo muku anan gaba.



























