An ga watan sallah a Saudiyya, gobe Lahadi sallah.
Daga Adita
Read also: Gobe Litinin Ita Ce 1 Ga Watan Rabi’ul Awwal, 1447 bayan hijira, In ji Sarkin Musulmi
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Shawwal, wanda hakan ke kawo karshen azumin watan Ramadana na shekarar 2025.
Shafin Haramain Sharifain na Kasar Saudi Arabia ya tabbatar da ganin watan a yammacin Wannan rana ta Asabar.

Read also: Shugaba Tinubu ya Amince da Ranakun Hutun Sallah Ƙarama
Sanarwar ta ce gobe lahadi ita ce zata zama 1 ga watan Shawwal na shekarar 1446.
A Karanta Wanna:Hukumar Shari’ah da kungiyar Wamy sun shiryawa waɗanda suka karbi Musulunci shan ruwa a Kano
Musilmai Kan ajiye azumin watan Ramada a duk lokacin da aka ga jijirin watan Shawwal. A lokuta watan Ramadana kan cika kwana 30 ko 29, wanda hakan ya ke bayar da damar sauke zami kamar Yadda hadisan Annabi Muhammadu (SAW ), suka gabata bisa fadin Allah Madaukakin Sarki A cikin Al’kurani mai tsarki.
Read also: Saudiyya ta Sanar da Ganin Watan Ramadan
A Karanta Wanna:Gwamnatin Kano ta karrama Hazikan Gasar karatun Alkur’ani
Yanzu haka kasar Nijeriya da wasu kasashe musamman a nahir Africa na saurarar faduwar rana ko samun Umarnin shugabbani domin ci gaba da azumi ko kuma shan ruwa bisa ganinn jaririn watan na Shawwal.




























