Daraktan ƙwallon ƙafa na Manchester United John Murtough na Saudi Arabia domin tattaunawa kan cinikin ɗan wasa Jadon Sancho na Ingila, mai shekara 23, da ƴan wasan Faransa Raphael Varane, da Anthony Martial, da kuma dan tsakiyar Brazil Casemiro, mai shekara 31.
Amma Varane na fatan Manchester United ta kara tsawaita kwantiraginsa na shekara guda.
Read also: WADANNAN SUNE SUNAYEN YAN WASAN JAHAR KANO 22 DA SUKA RASU A HADARIN MOTA A DAKATSALLE
Read also: Manchester United ta yi karkon kifi agasar zakarun Turai
Read also: Masarautar Rano ta Naɗa Nasiru Fargai a Matsayin Sakataren Yada Labarai
awani Labarin Kuma Wakilan Manchester United da Fulham da West Ham da kuma AC Milan sun ziyarci Allianz Arena a ranar Lahadi inda suka kalli ɗan wasan gaba na Stuttgart da Guinea Serhou Guirassy da suka sha kashi a karawa da Bayern Munich



























