Daga SA K/Na’isa
A wani mataki da ba a taɓa gani ba, Matatar Man Fetur ta Dangote ta sanar da ƙara rage farashin dizal, daga ₦1,200 zuwa ₦ 1,000 a kowace lita.
Read also: Motar Dangote Ta Kashe Mace Mai Ciki, Yaro Da Mutum Shida A Ondo
Read also: Daliban Jami’ar Aliko Dangote dake Wudil sun Karrama Shugaban Hukumar Karota
Read also: Ingila Za Ta Haramta wa Dalibai Amfani da Wayoyin Hannu a Makarantu
A makonni uku da suka gabata matatar man Dangote tana fitar da man dizal akan farashi mai rahusa na N1,200, wato wanda ya bada rangomen kashi 30 daga cikin 100, a maimakon farashin kasuwa na N1,600 a kowace lita.
Wannan gagarumin ragin farashin dizal, a matatar man fetur ta Dangote, ana sa ran zai shafi dukkan fannonin tattalin arziki kuma a karshe ya rage hauhawar farashin kayayyaki a kasar.




























